fidelitybank

Magoya bayan APC da PDP a Oyo sun sauya sheka

Date:

Dimbin ‘ya’yan jam’iyyar All Progressives Congress (APC) da jam’iyyar PDP mai mulki a jihar Oyo sun fice daga jam’iyyarsu.

Mambobin da suka bayyana sauya shekar su a ranar Lahadi a Igbeti da ke karamar hukumar Olorunsogo a shiyyar Oke Ogun geo-political zone sun ce sun fice daga APC da PDP ne suka koma jam’iyyar Accord Party.

‘Yan jam’iyyar a yayin wani gangamin gida-gida da dan takarar jam’iyyar Accord ya yi a gundumar Oyo ta Arewa, Shina Peller ya ce sun shiga jam’iyyar ne saboda shirye-shirye da manufofinta.

Sun bayyana kwarin guiwar cewa Accord jam’iyya ce da ta hanyarta za ta tabbatar da aniyar ‘yantar da yankin.

A nasa jawabin, Peller, ya bayyana matakin nasu a matsayin jajircewa, inda ya kara da cewa tarihi zai yi musu alheri a matsayin wasu daga cikin wadanda shawararsu ta siyasa ta taimaka wa yunkurin ‘yantar da yankin a shekarar 2023.

sun news paper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp