fidelitybank

Magidanci ya fado daga dogon benan Otal

Date:

An tabbatar da mutuwar wani mai sana’ar hannu mai suna Bright Okon a cibiyar kula da lafiya ta tarayya (FMC) Umuahia bayan ya fado daga wani tsani inda yake aiki a wani shahararren otal dake Umuahia.

Lamarin ya faru ne a ranar Alhamis da misalin karfe 12:30 na dare a lokacin da wanda abin ya shafa ke gudanar da wasu gyare-gyare a wani sashe na otal din.

Rahoto na cewa Okon mai kimanin shekara 24 ya zame ya bugi kan sa a kasa sannan ya sume.

Ma’aikatan otal din ne suka garzaya da shi babban asibitin tarayya domin samun kulawar gaggawa.

Sai dai kash, daga baya likitoci suka tabbatar da mutuwarsa.

Kafin a dauke su daga wurin da lamarin ya faru, mahukuntan otal din sun tuntubi jami’an hukumar ‘yan sanda ta CPC wadanda suka ziyarci wurin.

Sai dai kuma wani labarin rasuwar mai sana’ar ya yi ikirarin cewa wutar lantarki ta kama shi a lokacin da yake gudanar da wasu ayyukan gyara na’urorin lantarki a otal din.

Da aka tuntubi jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar Abia, ASP Maureen Chinaka domin jin ta bakinsa, ya tabbatar da mutuwar mai sana’ar, amma bai bayar da cikakken bayani kan lamarin ba.

Ta ce mahukuntan otal din da mai sana’ar ke aiki ne suka kira ofishin ‘yan sanda ta tsakiya da ke Umuahia domin sanar da su lamarin.

Ta bayyana cewa jami’an ‘yan sanda na CPS ne suka ziyarci wurin da lamarin ya faru yayin da ake ci gaba da bincike.

legitnews.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp