fidelitybank

Maganin Ta’addanci: A kara kafa sansanonin soji a fadin kasa – Buratai

Date:

Tukur Buratai, tsohon babban hafsan sojin kasa (COAS), ya ce, akwai bukatar a kara kafa sansanonin soji a fadin Najeriya domin yaki da matsalar tsaro.

Mista Buratai, wanda kuma jakadan Najeriya a jamhuriyar Benin ne ya bayyana haka a lokacin da yake kaddamar da wata kofar makaranta da wata hanya da aka sanya masa suna a makarantar Command Science Secondary School da ke Saki a jihar Oyo.

Ya jaddada cewa, Najeriya na bukatar karin sansanonin soji, ba wai a aikin soja kadai ba, har ma da sauran ayyuka, musamman a lokacin da kasar ke fama da matsalar rashin tsaro.

“A wannan zamanin na ta’addanci, tada kayar baya, yakin basasa, akwai bukatar a yada jami’an tsaro don kula da wuraren da ba su da yawa, wadanda ke bukatar daukar matakan gaggawa.

“Na hango kafa wasu sansanonin soji a yankin.

legit new

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp