fidelitybank

Maduro ya lashe zaɓen Venezuela mai cike da taƙaddama

Date:

Hukumar zaɓe a Venezuela ta ce, shugaba Nicolas Maduro, ya lashe zaɓen ƙasar a wa’adin shugabanci na uku duk da koken yan’adawa an yi aringizon ƙuri’u a zaɓen na ranar Lahadi.

Wakiliyar BBC ta ce shugaban hukumar zaɓen ƙasar ya ce an ƙidaya kashi 80 na ƙuri’u, kuma Mr Maduro ya samu ƙuri’u miliyan biyar inda abokin hamayyarsa Edmundo Gonzalez ya samu kusan miliyan huɗu. In ji BBC.

Ƴan adawa sun ce ana hana wakilansu shiga wurin ƙidayar ƙuri’u, kuma ba a ba su damar ganin takardun zaɓen ba.

Sai dai gwamnatin Venezuela ta ce sahihin zaɓe aka gudanar.

vgn news 2022

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp