fidelitybank

Madrid ta gano ‘yan wasa uku da za su maye gurbin Benzema

Date:

Rahotanni daga kasar Sipaniya sun bayyana cewa, kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta gano wasu ‘yan wasa uku da zasu maye gurbin tsohon dan wasan gaba, Karim Benzema a tsakiyar kasuwar saye da sayar da ‘yan wasa na watan Janairu.

Benzema har yanzu yana kan kololuwar ikonsa duk da yana da shekaru 35 a duniya.

Dan wasan na Faransa ya lashe kyautar gwarzon dan kwallon kafa ta Ballon d’Or a kakar wasan da ta wuce saboda bajintar da ya yi a Real Madrid.

Benzema ya zura kwallaye 44 sannan ya taimaka aka zura kwallaye 15 a wasanni 46 da ya buga a Los Blancos a kakar wasan da ta wuce don taimakawa Los Blancos lashe gasar La Liga ta Spain da kuma gasar zakarun Turai.

Yayin da Benzema ke ci gaba da kasancewa daya daga cikin ‘yan wasan gaba da ake fargabar a nahiyar Turai, rahotanni sun ce Real Madrid ta sanya hannu kan ‘yan wasa uku da za su maye gurbinsa a nan gaba.

A cewar Fichajes, ‘yan wasan ukun sune matashin dan kasar Brazil Endrick, na Manchester City Erling Haaland da kuma Rafael Leao na AC Milan.

Tuni dai Real Madrid ta kammala siyan Endrick wanda zai koma kungiyar daga Palmeiras a shekarar 2024.

legit.ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp