fidelitybank

Macron ya yi tir da halayen Putin

Date:

Shugaban kasar Faransa,Emmanuel Macron ya yi Allah-wadai da abin da ya kira ”rashin kyakkyawan zato ta fuskar ɗa’a da siyasa” da Putin ke nunawa wajen bayar da kafar kai wa jama’a taimakon da ya dace.

Tun da farko Ukraine ta yi watsi da batun bude hanya jama’a su shiga Rasha da Belarus yana mai cewa sam bai dace ba.

Wata babbar jami’a a Ukraine Iryna Vereshchuk ta ce akwai jama’a da dama na cikin hadari a Ukraine matukar shugabannin kasashen duniya ba su yi ani abu na tabbtar da cewa an basu damar gujewa akin ba.

Ta ce “na kira shugabannin kasashen duniya, kamar Emmanuel Macron wanda ke kokarin taimakawa, sannan na kira Boris Johnson, na kira Joe Biden, ya kamata su taimaka wajen tabatar da ficewar jama’a domin ceton rayukan dubban mutane ciki har da yan kasashen waje.”

Shugaba Macron na cikin shugfabannin duniyar da suke magana da Putin. A cewar Putin.

www.nigeriannewspapers.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp