fidelitybank

Mace ta farko a APC da ta sayi tikitin takarar shugaban kasa

Date:

Jam’iyyar All Progressives Congress ta samu mace ta farko da ta tsaya takarar shugaban kasa a ranar Alhamis yayin da Ms Uju Ohanenye ta siya fom din nuna sha’awa da tsayawa takarar jam’iyyar a Abuja.

Ohanenye ta shaida wa manema labarai bayan ta karbi fom din cew,a maza masu son shiga takarar ba za su yi nasara ba wajen tsoratar da ita.

“Tsorona shine maza za su so su kore ni, amma ina tsayawa tsayin daka ga mutanen da nake nan don kare su.

“Za su so su tura ni, amma ba zan iya tsorata ba. An ƙarfafa ni,” in ji ta.

Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya ya bayar da rahoton cewa, fom din takarar shugaban kasa da nuna sha’awar jam’iyyar APC na sayar da shi kan Naira miliyan 100.

latest news in lokoja, kogi state

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp