fidelitybank

Ma’aikata sun yi wa shugaban kasar Afrika ta Kudu ihun bama yi

Date:

Shugaba Cyril Ramaphosa na Afirka ta Kudu, ya fice daga taron gangamin ranar ma’aikata ta duniya, bayan da ma’aikata suka mamaye dandalin da yake jawabi tare da yi masa ihun bama yi.

Suna rera wake cewar, “Cyril dole ya tafi,” sun daga alamun neman karin albashi a lokacin wani biki a wani filin wasa kusa da birnin Rustenburg da ke arewa maso yammacin kasar.

Masu zanga-zangar, wadanda ke aiki a wata mahakar ma’adinai, sun shafe makonni suna zanga-zangar.

Shugaba Ramaphosa ya yi kokarin magance damuwar masu hakar ma’adinan, amma sai suka yi ta ihu.

Ma’aikatan na son a kara albashin rand 1,000 na shekara-shekara ($ 63; £50). bukatar da shugaba Ramaphosa ya yi jawabi kai tsaye.

cnn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp