fidelitybank

Ma’aikaciyar lafiya ta mutu a harin jirgin ƙasa

Date:

Rahotonni na bayyana cewa, ‘yan ta’addan a ranar Litinin sun dasa bama-bamai da ake kyautata zaton bama-bamai ne a kan titin jirgin kasa da ke kusa da garin Katari da ke jihar Kaduna, wanda jirgin kasa da ya taso daga Kaduna ya kauce hanya.

An tattaro cewa jirgin wanda ya taso da misalin karfe 6 na yamma daga tashar jirgin kasa ta Idu da ke babban birnin tarayya Abuja a ranar Litinin din da ta gabata ya tada bam din da ke kusa da mintuna 30 zuwa tashar jirgin Rigasa da ke Kaduna.

Rahotanni sun ce, hadaddiyar tawagar jami’an tsaro sun kai dauki kuma sun samu nasarar kai wasu fasinjojin da suka tsira.

Wata majiyar tsaro da ta yi magana kan lamarin ta ce, “Babu wata hanyar sadarwa a yankin don haka ba za mu iya samun wani bayani ba har sai tawagar da muka tura ta dawo.

“Abin da muka sani shi ne, an dasa bama-bamai da ake zargin bama-bamai ne a kan titin kuma jirgin ya kauce hanya. Ba mu san tabbas ko akwai wani rauni ko mutuwa ba. ”

Sai dai an fara tashin hankali bayan da aka gano cewa wata ma’aikaciyar jinya ta mutu a lamarin. A cewar BB Naija.

leadership news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp