fidelitybank

Maƙiya su na yi min bita da ƙulli – Trump

Date:

Toshon shugaban Amurka, Donald Trump, ya ce, maƙiya sun saka shi a gaba, a daidai lokacin da ya buɗe gangamin yaƙin sake dawowa muƙamin shugaban Amurrka

A gangamin da ya yi a jihar Texes Mista Trump ya yin iƙirarin cewa binciken ƙwaƙwaf da ake yi masa, ba wani abu ba ne face bi-ta-da-ƙullin siyasa.

Ɓacin ransa ya fi karkata kan tsohon lauyansa Michael Cohen .

Mista Trump da ya shafe tsawon makon da ya gabata yana ta magana kan binciken da ake yi masa a New York, na badaƙalar bai wa mai fina-finan baɗalar nan Stormy Daniels maƙudan daloli, inda ya kafe cewa bai san da wannan maganar ba.

Karanta Wannan: Rasha za ta girƙe makamin nukiliya a Belarus – Putin

Ko da yake yawancin maganganun da yake yi ba sababbi ba ne ga magoya bayansa ba, amma ya ce zai yi iya bakin ƙoƙarinsa don kawo ƙarshen yaƙin da ake yi a Ukraine cikin sa’a 24. In ji BBC.

legit ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp