fidelitybank

Lukaku ya zarce Ronaldo da Lewandowski da Kane a cin kwallaye a Turai

Date:

Dan wasan gaba na Belgium, Romelu Lukaku ya zarce ’yan wasa irin su Cristiano Ronaldo da Robert Lewandowski da kuma Harry Kane inda ya zura kwallaye mafi yawa a gasar neman tikitin shiga gasar Euro guda daya.

Dan wasan aro na Chelsea ya buga wasansa na 14 a wasannin share fagen da aka kammala kwanan nan a karawar da suka yi a Azerbaijan da ci 5-0 ranar Lahadi.

Tsohon dan wasan na Manchester United ya zura kwallaye hudu masu ban mamaki a cikin mintuna 20 tsakanin mintuna na 17 da 37 na wasan wanda hakan ya sa ya zura kwallaye 14 a wasanni takwas da ya buga wa Belgium.

Ana cikin haka ne Lukaku ya karya tarihin hadin gwiwa da Lewandowski da David Healy na Ireland ta Arewa suka yi, wadanda dukkansu suka zura kwallaye 13 a wasannin neman tikitin shiga gasar 2016 da 2008, bi da bi.

Ya kuma zarce Ronaldo da ya ci kwallaye 10 a matsayin wanda ya fi zura kwallaye a wasannin share fagen shiga gasar cin kofin Turai ta 2024.

Bayan Ronaldo a jadawalin kwallaye akwai Kylian Mbappe na Faransa wanda shi ne na uku a jerin ‘yan wasan da suka fi cin kwallaye da kwallaye tara, yayin da Kane ke da kwallaye takwas.

vgn

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp