fidelitybank

Lugudan wuta kawai ake yi a zirin Gaza – UNRWA

Date:

Wani jami’in Hukumar Kula da ‘Yan Gudun Hijirar FalasÉ—inawa ta Majalisar Dinkin Duniya UNRWA, daga birnin Rafah na kudancin gaza, ya ce fararen hula cikin ‘mawuyacin hali’ a yankin.

Yayin da yake bayyana abin da ya gani a lokacin da ya je wata cibiyar rabon tallafi a Rafah ranar Juma’a, Tom White ya ce ”babu abin da ke kake ji a birnin sai Æ™arar hare-hare”.

Ya ce tsagaita wuta na da matuÆ™ar muhimmanci, domin kuwa a cewarsa ”a Rafah akwai É—aruruwan mutanen da ke kwana a waje, muna fuskantar Æ™arancin ruwan sha, duk wanda ka gani a gefen titi na neman abincin da zai bai wa ‘ya’yansa su ci”.

“Gidajenmu sun cika da mutane, za ka samu daruruwan mutane na amfani da ban É—aki guda É—aya”.

“In ma bom bai kashe su ba, to cutuka za su kashe su, saboda yadda mutane ke kwana a kan tituna.”

Ya kuma ce ya samu labarin cewa jiya da daddare an kai hari kan gidan da suka sauka a lokacin da suka je cibiyar.

vanguard newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp