fidelitybank

Lookman ya na cikin jerin gwarzon ɗan wasan Italiya na shekara da za a zaɓa

Date:

An zabi Ademola Lookman a matsayin gwarzon dan wasan gaba na Serie A a cikin babbar lambar yabo ta Gran Gala del Calcio.

‘Yan wasan Inter Milan biyu, Lautaro Martinez da Marcus Thuram, da kuma Rafael Leao na AC Milan su ne sauran ‘yan wasan gaba da aka zaba don kyautar.

Kocin Atalanta, Gain Piero Gasperini shi ma yana cikin masu neman kyautar gwarzon koci na shekara.

Lookman ya taka rawar gani a Atalanta wannan kakar.

Dan wasan mai shekaru 27 ya zura kwallaye takwas sannan ya taimaka biyar a wasanni 14 da ya buga a duk gasa.

Dan Najeriya ya ci kwallaye 17 sannan ya taimaka 10 a duk wasannin da ya buga a La Dea a kakar wasan da ta wuce.

Dan wasan ya kare a matsayi na 14 a matsayin Ballon d’or na 2024.

Shi ne babban wanda aka fi so ya lashe kyautar gwarzon dan wasan CAF na shekarar 2024.

hausa

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp