fidelitybank

Lokacin da Biden ya zo gangarar karshe a mulki zai ziyarci Afrika karon farko

Date:

Joe Biden zai ziyarci Angola da Cape Verde a ziyararsa ta farko zuwa Afirka a matsayinsa na shugaban ƙasa.

A Luanda, ana sa ran zai bayyana lamuni da Amurka za ta bayar don taimakawa gina sabon layin dogo mai tsawon kilomita dubu ɗaya da ɗari uku.

Za ta hade tashar ruwan Lobito ta Angola da yankin da ake sarrafa jan ƙarfe (copper) na Zambia da kuma wuraren haƙar ma’adinan Cobalt na Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo.

Ana kallon wannan aikin a matsayin wani ƙalubale ne ga mamayar da ƙasar China ke neman yi a fannin haƙar ma’adinai da ababen more rayuwa a yankin.

China ta rattaba hannu kan wata yarjejeniya da ƙasashen Tanzania da Zambia a watan Satumba domin farfaɗo da layin dogo da ke yankin gabashin Afirka.

besda salary

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp