fidelitybank

Lokaci bai yi ba da zan bayyana takarata ba saboda Azumi – Fayemi

Date:

Gwamnan jihar Ekiti, Dr Kayode Fayemi a ranar Larabar da ta gabata ya bayyana cewa ba zai yi wani shela a bainar jama’a ba don tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2023 a karkashin jam’iyyar APC har sai an kammala Azumin Ramadan.

Gwamna Fayemi ya bayyana haka ne a jihar Gombe a lokacin da ya kai wa Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya ziyara.

Fayemi wanda shi ne Shugaban Kungiyar Gwamnonin Najeriya (NGF) ya ce, tuni ya dauki matsaya kan ko zai tsaya takarar Shugaban kasa a 2023 ko a’a.

Sai dai ya bayyana cewa, lokaci bai yi ba don bayyana matsayar sa ga ‘yan Najeriya.

Ya bayyana cewa, kasar nan tana cikin yanayi na ibada, kuma ga ‘yan Najeriya, wadanda suke gudanar da Azumin watan Ramadan da Azumi, lokaci bai yi ba da zai yi shelar siyasa.

breaking news in nigeria today punch

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp