fidelitybank

Limamin da aka kora a Abuja a kan Caccakar shugabanni ya samu sabon Masallaci

Date:

Tsohon Babban Limamin Masallacin Majalisar Dokoki ta Kasa, Sheikh Muhammad Nuru Khalid, ya bayyana cewa ya tsaya tsayin daka da talakawan Najeriya, kuma shi ne muryar marasa murya a Najeriya.

“Kakamai na ya nuna yadda Najeriya take a yau. Mutane da yawa suna fakewa da addini don su aikata duk wani abu da bai dace ba. Irin waɗannan mutane ba za su daina komai ba, don su kwashe mutane kamar ni.

Imam Khalid ya ce, matakin da kwamitin masallacin ya dauka na korar shi wani farashi ne da ya wajaba ya biya domin sanin talakawan da ke cikin wahala da fadin gaskiya ga mulki.

An dakatar da Imam Khalid ne bayan kammala hudubar Juma’a a ranar Juma’a, inda ya caccaki gwamnati mai ci a kan gazawarta wajen magance matsalar tsaro, daga karshe kwamitin masallacin ya kore shi daga aiki a yau 4 ga watan Afrilu.

A halin da ake ciki, Sheikh Khalid ya ce, kwamitin gudanarwa na wani sabon masallacin Juma’a da ke bayan babban bankin Najeriya, CBN Quarters, Abuja, ya sake nada shi sabon mukami.

“Da yardar Allah, zan jagoranci sabuwar hudubata a wannan Juma’a, domin a matsayinmu na malamai muna bukatar wani dandali don gudanar da huduba.

besda salary

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp