fidelitybank

Likitoci sun janye yajin aikin da suka shiga a Abuja

Date:

Kungiyar likitoci masu neman kwarewa ta janye yajin aikin gargadi na kwana uku da mambobinta suka shiga a Abuja, babban birnin tarayyar Najeriya.

A wata sanarwa da shugaban kungiyar, Dr. George Ebong ya fitar a jiya Juma’a ya ce sun dakatar da yajin aikin ne bayan da ministan babban birnin Nyesome Wike ya shiga tsakani, inda aka biya musu da dama daga cikin bukatunsu.

A ranar Laraba ne kungiyar ta tsunduma yajin aikin a kan rashin biya musu wasu bukatu da suka hada da bashin albashi da kuma kudaden alawus-alawus da sauransu.

A sanarwar janye yajin aikin, dr Ebong ya ce tuni wasu daga cikin likitocin suka fara samun kudaden bashin da suke bi na karin albashi da ba a biya su ba na wata shida,

Shugaban ya ce bayan da ministan ya sa baki a kan bukatun nasu har aka fara share musu hawaye, likitocin sun koma bakin aiki a yau Asabar 25 ga watan Janairu, 2025.

nigerian 
news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An sake mayar da yan Najeriya 294 gida daga Nijar

Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Najeriya Nema ta...

An gano motoci 35 da aka sace a wata shida

Hukumar kiyaye haɗurra ta ƙasa a Najeriya ta ce...

Shugaban Laberiya ya je ta’aziyyar Buhari a Monrovia

Shugaban Ƙsaar Laberiya Joseph Nyuma Boakai ya kai ziyarar...

Rundunar Yansandan Kaduna ta hana gangamin goyon bayan Peter Obi

Rundunar 'yansandan Najeriya reshen jihar Kaduna ta hana gudanar...

Iran ta zartar da hukuncin kisa a kan Mutane 3

Hukumomi a Iran sun zartar wa mutum uku hukuncin...

Ƴansanda sun kama ƙasurgumin ɗanbindiga a Kaduna

Rundunar Æ´ansandan jihar Kaduna ta ce, jami'an ta sun...

Sudan ta Kudu ta yi ta’aziyyar Buhari

Mukaddashin Ministan Harkokin Wajen Sudan ta Kudu, Ambasada Akuei...

Trump ya na fama da cuta mai kumbura kafa da toshewar hanyar jini

A ranar Alhamis ne Fadar White House ta sanar...

Yadda aka gudanar da addu’o’in Buhari a Villa

A ranar Alhamis ne aka gudanar da addu'o'i ga...

Rasha tarnaki ce a wajen Tarayyar Turai – Jamus

Shugaban gwamnatin Jamus Friedrich Merz ya shaidawa BBC cewa...

Amurka ba ta goyon bayan Isra’ila a harin Syria – Trump

Amurka ta ce ba ta goyon bayan hare-haren da...

Tinubu zai zo Kano ta’aziyyar Dantata

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu zai kai ziyara Kano yau...
X whatsapp