fidelitybank

Libya ta daure mutane 37 da suke safarar mutane

Date:

Wata kotu a Libya ta ɗaure wasu mutane 37 da aka samu da laifin safarar mutane – bayan mutuwar bakin haure 11 da suka nutse a tekun Mediterrenean.

An yanke wa mambobin kungiyar biyar hukuncin ɗaurin rai-da-rai – wasu kuma ɗaurin shekara ɗaya zuwa 15.

Dukkansu suna da hannu wajen shirya wani rugujajjiyar jirgin ruwa da ya kamata ya kai baƙin hauren zuwa Italiya. In ji BBC.

Kungiyoyin kare hakkin bil adama sun ce da yawa daga cikin baƙin hauren suna fuskantar cin zarafi a hannun masu safarar mutane da kuma cikin cibiyoyin tsarewa na gwamnati.

Libya dai na fama da rikici da kum yamutsi tun bayan hamɓarar da gwamnatin Kanar Muammar Gaddafi a shekara ta 2011.

opra news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp