fidelitybank

Libya ta ɗaukaka ƙara kan mako uku da aka baiwa Najeriya

Date:

Hukumar kwallon kafar Libya, LFF, ta yanke hukuncin daukaka kara kan hukuncin da hukumar kwallon kafa ta Afrika CAF ta yanke na baiwa Najeriya kwallaye uku da maki 3 a wasan da ba su buga ba na neman tikitin shiga gasar cin kofin Afrika na 2025.

A cewar wata kafar yada labarai ta kasar Libya, alwasat.ly, sun dauki hukuncin rashin adalci.

Yanzu haka dai LFF ta dauki wani lauya dan kasar Tunisiya Ali Abbas domin ya kare matsayinta a shari’ar.

Ranar 15 ga watan Oktoba ne aka shirya buga wasan na 4 a Benina, amma an soke shi bayan tawagar Najeriya ta ga an karkatar da jirginsu.

Daga nan ne aka yi garkuwa da ‘yan wasa da jami’an kungiyar ta Super Eagles a filin jirgin sama da aka yi watsi da su na akalla sa’o’i 17.

An kuma umarci LFF da ta biya tarar dala 50,000, tare da biya cikin kwanaki 60 na sanarwar yanke hukuncin na yanzu.

www.legit.ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp