fidelitybank

Layin Dogo: Majalisar zartarwa ta amince da dala miliyan 183.7

Date:

Majalisar zartaswa ta tarayya ta amince da dala miliyan 183.7, domin gudanar da tuntuba da duba ayyukan shimfida layin dogo guda uku a Najeriya.

Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi ne ya bayyana haka a lokacin da yake zantawa da manema labarai a fadar shugaban kasa a karshen taron zaman majalisar na mako-mako wanda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranta.

Ya ce, ayyukan sun hada daga Fatakwal zuwa Maiduguri da Kano zuwa Maradi da kuma Abuja zuwa Warri.

Ya kuma ce, “Ma’aikatar Sufuri ta gabatar da wasu takardu guda biyu kuma na farko ya na da alaka da kwangilar ayyukan tuntuba, domin kula da ayyukan layin dogo daban-daban. Kun san muna da ayyukan titin jirgin kasa guda uku ko hudu wadanda har yanzu ba a fara aiki ba, sun hada da Fatakwal-Maiduguri, Kano-Maradi sai kuma Abuja zuwa Warri”. In ji Rotimi.

national tribune newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp