fidelitybank

Lauyan Bogin da ya faɗa ofishin EFCC yin beli ya samu gurbi a gidan gyaran hali

Date:

Kotu ta yanke hukuncin daurin shekara guda a gidan gyara hali ga wani lauyan bogin da ya je ofishin hukumar EFCC kwanakin baya karbar belin wani wanda ake tuhuma da almundahana.

Bayan damke, hukumar ta gurfanar da mutumin mai suna, Emmanuel Adekeye Adekola a gaban kuliya a jihar Legas.

Bayan watanni biyu ana shari’a, Alkalin kotun ta yankewa mutumin daurin shekara guda a gidan gyara hali.

Mai shari’a, Sherifat Solebo, da ta dake kotu ta musamman dake Legas ranar Laraba, 23 ga watan Maris, 2022, ta yanke wa Emmanuel Adekeye Adekola, hukuncin zama gidan gyara halinka, bayan hukumar EFCC ta gurfanar da shi a kan laifi mai alaka da sojin gona.

daily post newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Za mu ɗauki matakin hana sake faruwar kisan mutane – Gwamnatin Filato

Gwamnatin jihar Filato ta jaddada aniyarta ta ɗaukar mataki...

Babu barazanar tsaro a Abuja – Najeriya

Gwamnatin Tarayya ta ce, babu wata barazanar a babban...

Isra’ila za ta mayarwa da Iran martani duk da tsagaita wuta

Ministan tsaron Isra'ila, Katz ya bayyana cewa, ya ba...

Ba mu kai wa Isra’ila hari ba – Iran

Kafar watsa labarai ta Iran ta ruwaito gwamnatin ƙasar...

Duk da faduwar farashin mai NNPCL ya kara farashi

Kamfanin man fetur na Najeriya, NNPCL ya ƙara farashin...

Duk wasu ƙawayen Amurka za su ɗanɗanar kuɗarsu – Iran

Rundunar dakarun juyin juya halin Iran ta fitar da...

Iran ta mayar da martani kan sojojin Amurka dake Qatar

Kafofin yaɗa labaran Iran sun bayyana cewa ƙasar ta...

Faransa ba ta goyon bayan Amurka na kifer da gwamnatin Iran – Barrot

Ministan harkokin wajen Faransa ya ce, ƙasarsu ba ta...

Kotu a Kano ta ɗaure masu satar Yara

Babbar kotun jihar Kano da ke zamanta a Miller...

Ba wata hujja da Amurka za ta kai wa Iran hari – Rasha

An gudanar da tattaunawa tsakanin shugaban Rasha Vladimir Putin...

Tinubu ya miƙa saƙon ta’aziyya ga mutanen Kano da Kaduna da Borno

Shugaba Bola Tinubu ya yi Alla-wadai da kisan wasu...

Amurka ta tafka babban kuskure – Iran

Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya yi Alla-wadai...
X whatsapp