fidelitybank

Larabawa na zanga-zanga a kan rikicin Falsdinu da Isra’ila

Date:

Dubban mutane ne suka taru a birnin Bagadaza don nuna goyon baya ga Falasdinawan Gaza.

“Wannan gangamin na da nufin yin alla-wadai ne da abin da ke faruwa a yankin Falasdin da ke karkashin mamaya, irin zubar da jinin da ake yi da keta hakkokin dan’adam,” Abu Kayan, daya daga cikin masu shirya zanga-zangar ya fada wa kamfanin dillancin labarai na AFP.

Wannan daya ce kawai a cikin zanga-zanga da dama da aka shirya gudanarwa yau a fadin Gabas ta Tsakiya, bayan shugabannin Hamas da na Hezbollah sun yi kira ga jama’a su gudanar da zanga-zanga bayan Sallar Juma’a.

Tsohon jagoran Hamas, Khaled Meshaal a jiya ya bukaci mutane su “fita zuwa dandali da filayen Allah a fadin kasashen Larabawa da na Musulmi” don gudanar da gangami.

Ana tsammanin irin wadannan taruka da yawa za su gudana a Lebanon da Tunisia da kuma Jordan a yau.

Dakarun tsaro sun kuma shirya don tunkarar yamutsi a Masallacin al-Aqsa da ke cikin yankin mamaya a Gabashin Kudus.

spw news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp