fidelitybank

Lakurawa sun kashe ‘Yansanda biyu a Kebbi

Date:

Wasu mahara da ake zargin mayaƙan ƙungiyar Lakurawa ne sun kai hari a garin Natisini a karamar hukumar Argungu da ke jihar Kebbi.

Bayanan da BBC ta tattara sun nuna cewa maharan ɗauke da makamai sun kashe akalla mutum uku, biyu daga cikinsu jami’an tsaro na ‘yansanda, a harin na ranar Alhamis da dare.

Kazalika, sun sace shanu da dama, wanda ya jawo mutanen garin da dama suka tsere zuwa wasu wurare na daban.

Wasu mazauna garin sun shaida wa BBC cewa da misalin ƙarfe 10:00 na dare suka fara harbe-harbe.

Shugaban ƙaramar hukumar Argungu, Aliyu Sani Gulma, ya faɗa wa manema labarai ta wayar tarho cewa shanun da maharan suka sace sun kai aƙalla 200.

Mai magana da yawun rundunar ‘yansandan Kebbi, ASP Nasiru Abubakar, ya tabbatar wa BBC faruwar lamarin amma bai yi ƙarin bayani ba saboda yana kan hanyar zuwa wurin da abin ya faru a lokacin.

tribune newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp