fidelitybank

Laifin Tinubu da Osibanjo ne har idan dan Arewa ya karbi mulkin Najeriya -Deji

Date:

Dan rajin kare hakkin bil’adama, Deji Adeyanju, ya bukaci ‘yan Najeriya da su zargi mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo da Asiwaju Bola Ahmed Tinubu idan Arewa ta ci gaba da rike madafun iko a 2023.

Osinbajo da Tinubu dai na fafatukar neman tikitin takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress (APC).

Tun daga 1999, Tinubu da Osinbajo suna da kyakkyawar alakar siyasa. Ya kasance babban lauyan Legas daga 1999 zuwa 2007 lokacin tsohon gwamnan jihar.

An yi imanin cewa, a wasu bangarori, Tinubu ya zabi Osinbajo a matsayin abokin takarar shugaban kasa Muhammadu Buhari a shekarar 2015 a wani bangare na cinikin siyasar da ta kai ga kafa APC.

punch newspaper headlines today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp