fidelitybank

Lafiya: Ban kamu da Korona ba – Lai Mohammed

Date:

Ministan yada labarai da al’adu, Lai Mohammed, ya yi watsi da ikirarin cewa ya kamu da cutar COVID-19.

A cikin rahotannin na baya-bayan nan ya bayyana cewa wasu hadiman shugaban kasa sun kamu da cutar, ciki harda ministan wanda ya bayyana cewa bai killace kansa ba, kuma bai kamu da cutar ba.

Gidan talabijin na Channels ta rawaito cewa, mai magana da yawun sa, Segun Aeyemi, a cikin wata sanarwa da ya fitar ya ce,”A bisa ga bayanan, ministar bai kamu da COVID-19, domin haka bai kuma kebe kansa ba”.

“Wannan rahoton, wanda wata jarida ta shafin internet ta wallafa fara wallafawa, sannan wasu manyan kafafen yada labarai sun wallafa, ya sake bayyana babban aikin da mu ke fuskanta a yakinmu na kawar da labaran karya da kuma bayanan karya. A cewar Sanarwar.

the nation newspaper 
today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp