fidelitybank

Labarin sace ɗaliban da zasu zana jarabawar JAMB ƙanzon Kurege ne – Ƴan Sanda

Date:

Rundunar ‘yan sandan jihar Edo, ta musanta rahotannin da ke cewa, an yi garkuwa da ɗalibai 50 da za su yi jarrabawar shiga manyan makarantu a Benin.

Kakakin Rundunar ’Yan sandan Jihar, SP Bello Kontongs, ya bayyana rahoton a matsayin karya da yaudara.

Ya bukaci ‘yan Najeriya da su yi watsi da rahoton, inda ya kara da cewa, yana iya haifar da firgici.

Ya ci gaba da cewa, “An sanar da rundunar ‘yan sandan jihar Edo kan wani rahoto na bata-gari da aka yi ta yaɗa wa a shafukan sada zumunta, inda ake zargin wasu makiyaya sun yi garkuwa da wasu dalibai sama da 50 da ke kan hanyarsu ta zuwa rubuta UTME a Okada, Ovia North-East, kuma hakan ya haifar da rudani. a cikin jihar.

hausa

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Taimakon da Dantata ya ke yi wa Al’umma tarihi ba zai manta da shi ba – Akpabio

Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio, ya bayyana alhininsa...

Gwamnan Kano ya sauya wa hukumar Wasanni suna

Gwamna Abba Yusuf na jihar Kano ya sauya wa...

Dalilin da ya sa Wake ya karye a Najeriya – Ƙungiyar Manoma

Ƙungiyar manoman wake a kasar nan, ta bayyana amfani...

Masu shan Taba Sigari sun shiga rudani a Faransa da firgici

A yau ne sabbin dokokin hana shan taba a...

Ni da Wike tif da taya ne – Fubara

Dakataccen gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara ya ce, babu...

Za a yi jana’izar Dantata a ranar Litinin

Babban sakataren marigayi Alhaji Aminu Dantata, Mustapha Abdullahi Junaid,...

Talauci da rashin tsaro na iya barazana ga zaɓen 2027 – Rahoto

Ƙungiyar fafutikar kare haƙƙin ɗan'adam da tabbatar da dimokuraɗiyya...

Tinubu ya aike da sakon ta’aziyya ga iyalan Dantata

Shugaban kasa, Bola Tinubu ya aike da saƙon ta'aziyarsa...

Dangantaka tsakanin Amurka da Canada ta yi tsami

Shugaban Amurka Donald Trump ya ce zai yanke dukkan...

An yi jana’izar Kwamandojin sojinta da masana nukiliyar Iran da Isra’ila ta kashe

Iran ta gudanar da jana'izar mutum 60, ciki har...

Za a binne Attaijirin dan kasuwar nan na Kano Dantata a Dubai

Allah ya yi wa attajirin ɗan kasuwar nan na...

Dalori ne ya maye gurbin Gnaduje a shugabancin APC

Mataimakin shugaban jam'iyyar APC na yankin arewa, Ali Bukar...
X whatsapp