fidelitybank

Kwastam ta kama tsuntsaye dangin su Aku da Shaho

Date:

Hukumar hana fasa-kwauri ta Kwastam, ta ce, ta kama wasu tsuntsaye nau’in aku da shaho wadanda ke cikin kasadar bacewa daga doron duniya a lokacin da ake yunkurin fitar da su zuwa kasashen waje.

Kwanturolan hukumar na shiyyar iyakar Seme, Timi Bomodi ya sanar a ranar Litinin cewa jami’ansa sun kama tsuntsayen ne da sanyin safiyar ranar, bayan sun samu bayanan sirri, inda suka tarbe masu fasa-kwaurin a shingen bincike na Gbaji suna yunkurin shiga Jamhuriyar Benin.

Ya ce sun samu bayanan sirri cewa an kwaso tsuntsayen ne a babbar motar safa daga Kaduna zuwa Lagos, da niyyar kai su kasashen waje don sayarwa.

“Kamar yadda mai yiwuwa kuka sani, wannan haramtaccen kasuwanci na tsuntsayen da ke kokarin bacewa daga doron kasa.” Kwanturolan hukumar ya ce sun kama mutum biyu masu alaka da fasa-kwaurin tsuntsayen.

vgn

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp