fidelitybank

Kwastam ta kama ƙwantena maƙare da ƙwaya a Legas

Date:

Dakarun hukumar kwastam, ta kama wata kwantena maƙare da haramtacciyar ƙwayar a-ji-garau ta tramadol a tashar Apapa ta Jihar Legas mai darajar fiye da naira biliyan ɗaya.

Wani rahoto da hukumar ta wallafa a shafinta na sada zumunta ranar Juma’a ya ce, masu kwantenar sun bayyana kayan ciki a matsayin tukunyoyi na girki, kuma suka biya biliyan 1.3 a matsayin kuɗin kayan. In ji BBC.

Sai dai da jami’an kwastam suka buɗe kayan sai suka tarar da katan-katan na tramadol ƙunshe a cikin tukunyoyin 273.

“Kowane katan na ƙwayar na ƙunshe da kwali 50, kowane kwali na ƙunshe da fakiti 10, kowane fakiti na da ƙwaya 10,” a cewar Kwantirolan Kwastam na Apapa Malanta Yusuf.

Kwastam ta ce ta ƙwace kayan kuma ta miƙa su ga hukumar NDLEA mai yaƙi da ta’ammali da miyagiun ƙwayoyi a Najeriya.

legit.ng.news.

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp