fidelitybank

Kwankwaso ya yi watsi da marawa Petter Obi baya

Date:

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP), Sanata Rabi’u Kwankwaso, ya yi watsi da ra’ayin cewa zai yi tunanin janyewa daga takarar shugaban kasa, domin marawa Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour.

Kwankwaso ya bayyana haka ne a ranar Laraba, yayin wata ganawa da manema labarai, a gidan Chatham House, dake birnin Landan.

Da yake amsa tambayar da wani dan kallo ya yi kamanceceniya da shirin yakin neman zaben NNPP da LP, tsohon gwamnan jihar Kano ya bayyana cewa magabatansa sun fi takwaransa na LP.

Kwankwaso ya ci gaba da cewa jam’iyyar NNPP ta samu goyon bayan al’umma sosai kuma za ta yi nasarar samun kuri’u musamman daga yankin Arewacin kasar nan tare da yin kutsawa a hankali a Kudu.

Ya ce, “Muna son kasa daya ce ta gadona; kasar da ake baiwa kowa dama bisa ga abinda ya kunsa maimakon addini ko kabila.

legit com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An gargadi al’umma su yi taka tsan-tsan da ambaliyar ruwan sama

Yayin da ake ci gaba da fuskantar saukar ruwan...

Gwamnatin Tarayya za ta gina hanyar sufurin jirgin ƙasa a Kano

Gwamnatin Tarayya ta ce, za ta samar da titin...

Abin da ya sa muke ci gaba da tsare Sowore – Ƴansanda

Kwamishinan ƴansanda mai kula da sashen kai ɗauki na...

INEC za ta bai wa ɗaurarru damar kaɗa ƙuri’a a lokacin zaɓuka

Hukumar zaɓen Najeriya, INEC ta ta duba yiwuwar bai...

Mai ya jawo Matan Zamfara su ka yi zanga-zanga

Ɗaruruwan mata ne tsofaffi da masu shawarya suka gudanar...

Aƙalla mutane 24,000 ne suka ɓata saboda Boko Haram a Najeriya

Kungiyar Agaji ta Red Cross ta bayyana cewa aƙalla...

‘Yansanda ku gaggauta sakin Sowore – Obi

Tsohon ɗan takarar shugaban kasa a jam'iyyar LP, Peter...

PDP ta gargaɗi mambobinta kan goyon bayan Tinubu

Babbar jam'iyyar hamayya ta PDP a Najeriya ta gargaɗi...

Mashawarcin gwamnan Kano ya rasu bayan harin ‘yan Daba

Sadiq Gentle, babban mai ba da rahoto na musamman...

An fitar da jerin sunayen Matasan ‘yan wasan da za su lashe kyautar Kopa

Masu shirya kyautar Ballon d’Or, sun fitar da jerin...

An fitar da jerin masu tsaron raga da za su lashe kyautar gwarzon bana

An fitar da sunayen wadanda za a zaba don...

Jonathan ne ya fi cancanci ya rike Najeriya Farfesa Tukur

Farfesa Tukur Muhammad-Baba, Sakataren Yada Labarai na Kungiyar Tuntuba...
X whatsapp