fidelitybank

Kwankwaso ya mayar wa da Tinubu martani kan matakin da ya ɗauka a Rivers

Date:

Jagoran jam’iyyar adawa ta NNPP a Najeriya, Rabiu Musa Kwankwaso, ya soki Shugaban Ƙasa Bola Tinubu game da dokar ta-ɓaci da ya saka a jihar Rivers da ke kudancin ƙasar nan.

CIkin wata sanarwa da ya fitar ranar Alhamis da dare, Kwankwaso ya siffanta matakin na Tinubu “mai haɗari ga dimokraɗiyya”.

A ranar Juma’a ne Tinubu ya sanya dokar da ta dakatar da Gwamna Fubara, da majalisar dokokin jihar tare da maye gurbin gwamnan da kantoman riƙo saboda abin da ya kira “rashin doka da oda” sakamakon rikicin siyasa tsakanin Fubara da tsohon Gwamna Nyesom Wike.

“Ina ganin rikicin siyasar da ake ciki a Rivers bai isa ya sa a ayyana sashe na 305(1) na kundin tsarin mulki ba,” in ji shi.

“Abin da ya fi damu na ma shi ne yadda majalisun dokokin ƙasa suka amince da buƙatar shugaban ƙasa. Na yi fatan ba za su yarda da wannan abu da ya karya doka ba…Wannan mataki nasu zai kawo wa dimokuraɗiyyarmu cikas.”

vanguard newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp