Jagoran Jamiyyar NNPP Na ƙasa, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya kaɗa ƙuri’a a mazaɓarsa ta Kwankwaso, da ke karamar hukumar Madobi.
Kwankwaso ya kuma ce zaɓen na tafiya yadda ya kamata ba tare da wata matsala ba.
Jam’iyyar APC mai hamayya a jihar dai ba ta shiga zaɓen ba.