fidelitybank

Kwana biyar Abu wutar lantarki a Abuja

Date:

Yau Litinin kwana biyar kenan da ake fama da rashin wuta a wasu sassan babban birnin tarayyar Najeriya, Abuja.

A wata sanarwa da kamfanin rarraba wutar lantarki na Abuja AEDC, ya fitar a yau Litinin, ya bayar da hakuri kan rashin dawo da wutar wacce ta lalace tun ranar Alhamis din da ta wuce.

“Ba mu ji daÉ—in rashin dawo da wutar a kan lokaci kamar yadda muka ce tun farko ba. Amma muna aiki ka’in da na’in don tabbatar da gyara ta,” in ji sanarwar a cewar BBC.

Tun da fari dai wutar ta lalace ne sakamakon wata fashewa da aka samu a wata ƙaramar tashar wutar lantarkin da ke unguwar Katampe a babban birnin.

Kuma a sanarwar da ta fitar tun lokacin AEDC ya ce “wata fashewa da ta jawo tashin wuta ce ta lalata wutar da wasu unguwannin ke samu.”

Yankunan da rashin wutar ya shafa sun haɗa da Ƙwaryar cikin birnin Abuja da Katampe da Suleja da Gwagwalada da kuma Mpape.

punch newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp