fidelitybank

Kwana 7 muka baiwa Jonathan ya bayyana takarar shugaban ƙasa a APC – YNNU

Date:

Kwanaki baya kungiyar Youths Network for Nigeria Union (YNNU), ta bukaci tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya ayyana tsayawa takarar shugabancin kasa a 2023, kungiyar ta baiwa tsohon shugaban kasar wa’adin kwanaki bakwai bayan Sallah ya koma jam’iyyar APC mai mulki tare da ayyana shi a matsayin shugaban kasa, buri ko fuskantar sama da matasa 20,000 da za su karbi ofishin sa.

Kungiyar da ke goyon bayan Jonathan da ta bayyana adadinsu a wani taron gangami da aka gudanar a garin Suleja na jihar Neja, Laraba ta yi gargadin cewa ba za su bar ofishin shugaba Jonathan ba, idan har ya gaza amincewa da bukatarsu, inda suka kara da cewa, makomar matasan Najeriya ya dogara ne da shawararsa. .

Shugaban kungiyar Ibrahim A. Saiki a lokacin da yake zantawa da manema labarai a wajen gangamin ya ce: “Za ku iya tunawa a ranar Juma’a 22 ga Afrilu, 2023 mun jagoranci mambobin kungiyar mu sama da 7,500 zuwa wata ganawar sirri da tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan. inda suka bukace shi da ya tsaya takarar shugaban kasa a 2023.

“Yayin da yake amsa rokonmu, tsohon shugaban kasa Jonathan ya bukaci matasan Najeriya da su kara tsunduma cikin harkokin siyasa, ya kuma bukaci mu “lura” da matakin da zai dauka na gaba.

punch news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp