fidelitybank

Kwamitin yaƙin zaɓen Trump ya kai ƙarar Burtaniya da yin katsalandan a zaɓen Amurka

Date:

Kwamitin yaƙin neman zaben Donald Trump ya shigar da ƙara kan jam’iyyar Labour da ke mulki a Birtaniya, inda ya zarge ta da yin katsalandan a zaɓen Amurka.

Sanarwar da ofishin yaƙin neman zaɓen jam’iyyar Republican ya fitar ta yi nuni da rahoton da wata jaridar Birtaniya (The Telegraph) ta bayar cewa wasu mutane da ke da alaka da jam’iyyar Labour sun je Amurka don yaƙin neman zabe a madadin ƴar takarar jam’iyyar Democrat, Kamala Harris.

Bayanai na nuna cewa har yanzu babu wani martani a hukumance daga Jam’iyyar Labour, amma jami’an jam’iyyar sun ce waɗanda suka yi tafiyar ba jam’iyyar labour ce ta ɗauki nauyinsu ba.

world news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp