fidelitybank

Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya zai taron gaggawa kan kofar da gwamnatin Bashar Al-Asad

Date:

Kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya zai gudanar da taron gaggawa a yau Litinn domin tattauna batun faduwar gwamnatin shugaba Bashar al Assad na Syria, biyo bayan hare-haren ba za ta daga ‘yan tawaye masu kishin Islama.

Rasha ce ta bukaci a gudanar da wannan taro, wato aminiyar shugaban da aka hambarar.

Wannan na zuwa ne bayan kafar yada labarai a Moscow ta tabbatar da cewa Assad da iyalansa sun samu mafakar siyasa a kasar.

Amurka ce ke kan gaba wajen martani a game da hambarar da gwamnatin Assad, inda shugaba Biden ya ce faduwar gwamnatin Assad wani muhimmanci na adalci bayan shafe shekaru aru-aru na mulkin danniya, sai dai ya yi gargadin cewa kasancewar ‘yan tawaye ne suka kwace kasar akwai sauran barazana da rashin tabbas.

Ya ce za su yi aiki da dukkanin kungiyoyin kasar har da Majalisar Dinkin Duniya wajen tabbatar da zaman lafiya.

Mista Biden ya kuma gargadi kungiyar ‘yan tawayen da kada tayi amfani da wannan dama wajen haifar da sabon rikici a gwamnatin riko.

current eggon news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp