fidelitybank

Kwamiti ya gudanar da bincike a kan gidajen gyaran hali – Majalisar Wakilai

Date:

Majalisar wakila ta kasa, ta umarci kwamitinta mai kula da hukumar gidajen gyaran hali da ya gudanar da bincike kan yanayin da ake tsare mutane a Najeriya.

Shugaban marasa rinjaye a majalisar ne ya gabatar da wata buƙatar gaggawa, inda ya nuna damuwa kan mummunan yanayin da ma’aikatan gidajen yari ke aiki, da kuma halin ƙunci da fursunoni ke ciki.

Honarabul Kabiru Alhassan Rurum ya shaidawa BBC cewa na dauki matakin ne domin yin gyara a harkokin da suka shafi gidajen kason, duba da yadda suke cunkushewa da marasa laifi.

Ya kuma Kce akwai abin takaci ganin yadda ake cika fursunoni a daki guda, inda mutum 10 ya kamata su kwana sai ka an samu sama da mutum 50 a ciki.

punch newspaper today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...

A sake sabon tsarin shugabancin INEC a Najeriya – Goodluck

Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, ya yi kira da...

Magoya bayan West Ham ku hada kai da Bowen – Potter

Mai horas da West Ham, Graham Potter ya bukaci...

Alhaki na ne kifewar jirgin kasa – Shugaban Hukumar

Shugaban hukumar jiragen ƙasa ta Najeriya (NRC), Kayode Opeifa,...
X whatsapp