fidelitybank

Kwamiti ya gayyaci kungiyoyin kwadago a kan tsunduma yajin aiki

Date:

Kwamitin tattaunawa da samar da matsaya kan mafi ƙanƙantar albashi zai gana da wakilan manyan ƙungiyoyin ƙwadago NLC da TUC, a gobe Talata da safe.

Taron zai kasance na takwas kenan tun bayan da gwamnatin Najeriya ta kafa kwamitin domin cimma daidaito kan mafi ƙankantar albashi a ƙasar.

Za a yi taron ne yayin da ƙungiyoyin ƙwadago na NLC da TUC suka fara yajin aiki na sai-baba-ta-gani a faɗin Najeriya a yau Litinin saboda ƙin yarda da gwamnati ta yi da matsayar ƙungiyoyin kan albashi mafi ƙanƙanta.

Jaridar Guardian ta ruwaito cewa, kwamitin ya gayyaci wakilan manyan ƙungiyoyin ƙwadagon ne domin zaman tattaunawa a gobe Talata 4 ga watan Yuni a otal ɗin Nicon Luxury, da ke Abuja, da ƙarfe 10 na safe.

Sanarwar ta ƙara da cewa ga manyan masu ruwa da tsaki a tattaunawar da ƙila sun tafi taron ƙungiyar ƙwadago ta duniya da ake yi a Switzerland, Sakataren Kwamitin, Ekpo Nta ya ce an tanadi manhajar Zoom domin halartarsu tattaunawar ta intanet.

labaran duniya na yau

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp