fidelitybank

Kwamishinan ilimi na Kano ya yi murabus

Date:

Kwamishinan ilimi na jihar Kano, Sanusi Said Kiru, ya mika takardar murabus dinsa a ranar Lahadi.

PlatinumPost ta rawaito cewa, a ranar Asabar ne Ganduje ya bayar da wa’adin sa’o’i arba’in da takwas ga duk masu rike da mukaman siyasa masu neman mukamai da su yi murabus.

Sai dai a wata sanarwa da ya sanyawa hannu a ranar Lahadi, Kiru ya ce, ya mika takardar murabus din ne bisa bin umarnin Gwamna Ganduje.

A cewarsa, ya kuma yi murabus ne, domin ya tsaya takarar dan majalisar wakilai ta tarayya mai wakiltar mazabar Kiru/Bebeji, a karkashin jam’iyyar, APC mai zuwa 2023.

Kwamishinan ilimi na jihar Kano, Sanusi Said Kiru ya mika takardar murabus dinsa a ranar Lahadi.

PlatinumPost ta rahoto cewa a ranar Asabar ne Ganduje ya bayar da wa’adin sa’o’i arba’in da takwas ga duk masu rike da mukaman siyasa masu neman mukamai da su yi murabus.

Sai dai a wata sanarwa da ya sanyawa hannu a ranar Lahadi, Mista Kiru ya ce ya mika takardar murabus din ne bisa bin umarnin Gwamna Ganduje.

A cewarsa, ya kuma yi murabus ne domin ya tsaya takarar dan majalisar wakilai ta tarayya mai wakiltar mazabar Kiru/Bebeji, a karkashin jam’iyyar All Progressives Congress, APC mai zuwa 2023.

leadership newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp