fidelitybank

Kwallon kafa za ta mutu a Najeriya idan Super Eagles ta gaza – Oliseh

Date:

Tsohon kocin Super Eagles, Sunday Oliseh, ya yi gargadin cewa, kwallon kafa a Najeriya za ta mutu idan har ta kasa tsallakewa zuwa gasar cin kofin duniya ta 2026.

Zakarun Afirka sau uku sun kasa samun damar zuwa gasar 2022 a Qatar.

Sun yi rashin tikitin ne a hannun abokan hamayyar Afirka ta Yamma, Ghana, a lokacin da ake fafatawar.

Eagles din sun taka leda a gasar cin kofin duniya sau uku a baya kafin su kasa samun gurbi a Qatar 2022.

Oliseh ya bayyana haka ne a wata hira da yayi da gidan Talabijin na ARISE TV a ranar Litinin da ta gabata, inda yace “Kwallon kafan Najeriya zai mutu idan har muka kasa tsallakewa zuwa gasar cin kofin duniya mai zuwa.”

“Mun riga mun kasance a bayan kasashe da yawa saboda ba mu cancanta ba ( Qatar 2022) kuma mun kasance a baya saboda ba mu shiga gasar cin kofin duniya ba.

“Kwallon Æ™afa addini ne a Æ™asar nan, amma idan ba ku da ingantaccen gasar, ba za ku iya samun kyakkyawar Æ™ungiyar Æ™asa ba.”

Amurka, Mexico da Kanada ne za su dauki nauyin gasar cin kofin duniya na 2026.

naija news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

APC ta yi kwaf daya a zaben cike gurbin Kaduna da Jigawa

Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Jigawa ta yi...

Ba mu yarda da zaben Ghari da Tsanyawa ba – NNPP

Jam'iyar NNPP mai mulkin jihar Kano a arewacin Najeriya...

QPC ta nemi INEC ta soke zaɓen Kano

Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta nemi hukumar zaɓe...

Zaɓen Kano: An kama Mutane 288 da tayar da zaune tsaye

Rudunar Æ´ansandan jihar Kano, ta sanar da kama mutum...

An Kama wakilin jam’iyya da Naira miliyan 25.9 na Siyan Kuri’a

Jami’an tsaro sun kama wani da ake zargin wakilin...

Farashin kayan abinci na rugu-rugu a Najeriya – NBS

Hukumar Ƙididdiga ta Ƙasa (NBS) ta ce hauhawar farashin...

Kotun Kano ta ce a kamo mata Dagacin Tamburawa

Kotun Shari’ar Musulunci da ke shelkwatar Hisbah a Kano,...

Kotu ta ƙwace motocin gwamnatin Zamfara guda 40 daga hannun Matawalle

Kotun Daukaka Kara da ke a Sokoto ta tabbatar...

A na cigaba da gudanar da zaben cike gurbi harda Kano

Kano na É—aya daga cikin jhihohin da ake kaÉ—a...

Mutane 12 sun mutu a wani hatsari a Kano – FRSC

Hukumar Kiyaye Haddura ta Ƙasa (FRSC) reshen Kano, ta...

Masarutar Rano ta haramta aurar da Yaran da ba su kammala karatun Firamare ba

Masarautar Rano a Kano ta haramta cire yarinya daga...

Matatar Dangote za ta fara jigilar mai kyauta ga gidajen mai

Matatar man Dangote za ta fara jigilar mai kyauta...
X whatsapp