fidelitybank

Kwale-Kwale ya nutse da mata mai juna biyu

Date:

Rahotanni daga yankin karamar hukumar Ijaw ta Kudu a jihar Bayelsa na cewa, mutum shida da suka hada da wata mace mai ciki sun nutse a ruwa, bayan da kwale-kwalensu ya kife.

Hatsarin ya faru ne ranar Asabar da rana.

Jaridun cikin gida sun ruwaito cewa yanzu haka masu aikin ceto na kan neman matafiyan, da suka hada da wata mai hidimar kasa da kuma dattijuwa mai shekara 70.

Jami’in hulda da jama’a na rundunar yan sanda a jihar Bayelsa, SP Asinim Butswat, ya tabbatar da faruwar lamarin, inda ya kara da cewa suna jiran karin bayani kan bayanan mutanen da lamarin ya rutsa da su. In ji BBC.

sani ahmad

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Tsohon sakataren gwamnatin a mulkin Buhari ya fice daga APC

Tsohon sakataren gwamnatin tarayya, SGF, Babachir Lawal ya fice...

Gwamna Zulum ya musanta shirin sauya sheƙa zuwa ADC

Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno ya musanta...

Tinubu ta ceci Najeriya faÉ—a wa cikin mawuyacin hali – Ribadu

Mai bai wa shugaban Najeriya shawara kan tsaro, Malam...

Isra’ila za ta aika tawaga Qatar don tattaunawa da Hamas

Isra’ila ta yanke shawarar aika wata tawaga zuwa Qatar...

Jagoran Iran ya bayyana gaban jama’a karon farko tun soma yaÆ™i da Isra’ila

Jagoran addini na Iran Ayatollah Ali Khamenei ya bayyana...

Muna aiki tukuru don bunÆ™asa noma a Najeriya – Tinubu

Shugaba Bola Tinubu na Najeriya ya tabbatar da cewa...

Duk wanda ya yi sata idan na zama shugaban Æ™asa sai na yake shi – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban Najeriya, Atiku Abubakar ya yi alwashin...

Ina nan a PDP na ban gudu ba – Adeleke

Gwamnan jihar Osun, ya musanta rahotonnin da ke cewa...

Tinubu ya isa birnin Rio na Brazil don halartar taron BRICS

Shugaban kasa Bola Tinubu ya isa birnin Rio de...

Matakan da muke É—auka kan kisan matafiya a Plateau – Mutfwang

Gwamna Caleb Mutfwang na jihar Filato, ya ce gwamnatinsa...

Tinubu ya gaji tattalin arziki da ya kusa durkushewa – Wike

Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyeson Wike, ya ce...

Har yanzu PDP tana nan da Æ™arfinta – Isa Ashiru

Yayin da fagen siyasar Najeriya ke ci gaba da...
X whatsapp