fidelitybank

Kwale-Kwale ya kashe Mutane 13 a Bayelsa

Date:

Wasu mutum biyu sun rasu, sannan ana ci gaba da neman 13 bayan kifewar wani kwale-kwale a karamar hukumar Ijaw na jihar Bayelsa.

Lamarin ya faru ne a yammacin ranar Talata bayan da jirgin ruwan É—auke da fasinjoji ya garu da wani na mai kamun kifi.

Wani shaida ya bayyana wa Jaridar Daily Trust cewa ana can ana aiki domin ceto sauran fasinjoji da suka ɓata.

Shugaban Ć™ungiyar ma’aikatan kula da tashar jiragen ruwa a jihar Bayelsa, Comrade Ogoniba Ipigansi, ya tabbatar da faruwar lamarin – inda ya ce ba a ga fasinjoji 13 ba zuwa yanzu.

Comrade Ipigansi ya ce ƙungiyar ya ce sun samu labari jim kaɗan bayan faruwar lamarin, amma rashin kyawun hanyoyi sadarwa ya janyo cikas ga aikin ceto a yankin.

daily post

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Farfesa Jibril Aminu ya rasu ya na da shekaru 86

Allah ya yi wa Farfesa Jibril Aminu mai shekara...

Alhajin Najeriya ya rasu a tsayuwar Arfa

Wani Alhaji daga Najeriya ya rasu a filin Arfa...

Alhazai miliyan 1.673,230 ne ke gudanar da akin Hajji – GASTAT

Hukumar tattara alƙaluma ta Saudiyya (GASTAT) ta ce, Alhazai...

Isra’ila ta gano gawar Ć´an Ć™asarta

Rundunar sojin Isra'ila ta ce ta gano gawar ''yan...

Ma’aikatan wutar lantarki a Abuja sun fusata

Ma'aikatar kamfanin rarraba wutar lantarki na Abuja Electricity Distribution...

Ƴan Najeriya 147 da suka maƙale a Nijar sun dawo gida

Gwamnatin Najeriya ta tarɓi 'yan ƙasar 147 aka kwaso...

Alhazai Miliyan ĆŠaya da Rabi ke tsayuwar Arfa

Dubun dubatar alhazai daga sassan duniya na hawan Arafa...

Sarkin Kano na 15 ya dakatar da yin hawan Sallah

Mai martaba Sarkin Kano na 15, Alhaji Aminu Ado...

Maniyacin jihar Kano da yake kokarin zama Alhaji ya rasu a Saudiyya

Daya daga cikin alhazan jihar Kano, Shu’aibu Jibrin, an...

Tinubu ya bayar da tallafin Biliyan Biyu da Tirela 20 na Shinkafa ga al’ummar Mokwa

Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya ce, shugaban ƙasar...

Gwamna Adeleke na Osun ya gana da Tinubu

Gwamnan jihar Osun Ademola Adeleke ya kai ziyara ga...

An samu gawar mutane 7 a ambaliyar Neja

Rahotonni na cewa masu aikin ceto sun zaƙulo gawar...
X whatsapp