fidelitybank

Kuɗin shiga na MTN ya ƙaru da kashi 35.6 bayan ƙara kuɗin kira da data

Date:

Kuɗin shiga na MTN ya ƙaru da kashi 35.6 a watan Maris bayan ƙarin kuɗin kira da data da kamfanin ya yi a watan Fabrairu.

A wani rahoto da ofishin kamfanin na Afirka ta Kudu ya fitar a ranar Litinin, ya ce suna sa ran kuɗin da shigansu zai cigaba da ƙaruwa a wannan shekarar ta 2025.

Wannan na zuwa ne a daidai lokacin kamfanin ya samu karyewar arziki a jimillar kuɗin shiga na shekara da kaso 69 saboda karyewar darajar naira da matsalolin da suka fuskanta a Sudan a sanadiyar yaƙi, kamar yadda tashar Channels ta ruwaito.

Sai dai duk da matsalolin karyewar darajar naira da yaƙin na Sudan, babban jami’in gudanarwa na kamfanin, Ralph Mupita ya ce suna ganin alamar haske a gaba.

punch news paper today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...

A sake sabon tsarin shugabancin INEC a Najeriya – Goodluck

Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, ya yi kira da...

Magoya bayan West Ham ku hada kai da Bowen – Potter

Mai horas da West Ham, Graham Potter ya bukaci...

Alhaki na ne kifewar jirgin kasa – Shugaban Hukumar

Shugaban hukumar jiragen ƙasa ta Najeriya (NRC), Kayode Opeifa,...
X whatsapp