An raba rukunin wasan kusa da na karshe na gasar cin kofin kungiyoyin nahiyar Turai na Europa.
Ga yadda haduwar za ta kaya.
- AC Milan v Roma
- Liverpool v Atalanta
- Bayer Leverkusen v West Ham
- Benfica v Marseille
Zagayen kusa da ƙarshe
- Benfica ko Marseille v Liverpool ko Atalanta
- AC Milan ko Roma v Bayer Leverkusen ko West Ham