fidelitybank

Kungiyoyi 110 suna bukatar mu yi musu rijista – INEC

Date:

Hukumar zaɓen Najeriya, INEC ta tabbatar da samun buƙatu daga ƙungiyoyi 110 na neman yi musu rajistar zama jam’iyyar siyasa a ƙasar.

Shugaban hukumar, Farfesa Mahmood Yakubu ne ya bayyana haka ranar Laraba a Abuja, babban birnin ƙasar.

Farfesa Yakubu ya ce yanzu haka hukumar na nazarin buƙatun ƙungiyoyin bisa dokoki da ƙa’idojin da hukumar ta shimfiɗa.

“Ya zuwa yanzu mun tabbatar da samun waɗannan buƙatu, sai kuma wasu shida da suka aiko a baya-bayan nan da zuwa yanzu ba mu ba su takardar tabbatar da karɓar buƙatun nasu ba, kuma za mu ba su kafin ƙarshen makon da muke ciki”, in ji shi.

Shugaban hukumar ta INEC ya kuma buƙaci ƴan ƙasar, musamman waɗanda ke son rajistar zama jam’iyyar siyasa su riƙa tuntuɓar hukumar domin sanin ƙa’idojin yi wa jam’iyya rajista.

vgn news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Hisbah za ta yi wa ‘yan Daban Kano aure

Rundunar Hisbah ta jihar Kano ta sanar da wani...

Ganduje ya dawo Najeriya bayan ya shafe wata guda a Landan

Tsohon shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Dr. Abdullahi Ganduje,...

Barrister Sa’idu ya kama aiki bayan ya maye gurbin Muhyi Magaji

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya rantsar...

An ceto Mutane 26 da kwale-kwale ya kife da su a Sokoto

An samu nasarar ceto mutum 29 bayan hatsarin kwale-kwale...

An ceto Mutane 26 da kwale-kwale ya kife da su a Sokoto

An samu nasarar ceto mutum 29 bayan hatsarin kwale-kwale...

Barau zai mayar da filin wasan BUK na zamani

Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau I. Jibrin, ya...

Jami’ar Bayero ta Kano ta yi sabon shugaba

Farfesa Haruna Musa, ya karɓi ragamar shugabancin jami’ar Bayero...

Gwamnatin Kano ta amince Barau FC ta yi wasa a filin Sani Abacha

Gwamnatin Jihar Kano ta amince da kungiyar kwallon kafa...

Gwamnatin Tinubu na takalar Kwankwaso da fada – Buba Galadima

Jigo a jam'iyyar NNPP, kuma na hannun tsohon gwamnan...

Newcastle United ta dauki dan wasan tsakiya Jacob daga Aston Villa

Newcastle United ta sanar da daukar dan wasan tsakiya...

Hisba ta kama ‘yan Mata 62 da zargin aikata baɗala a Kano

Hukumar Hisbah ta kama mutane 62 kan zargin aikata...
X whatsapp