fidelitybank

Kungiyar Malaman makarantun kimiyya da fasaha za tsunduma yajin aiki

Date:

Kungiyar Malaman Makarantun Kimiyya da Fasaha (ASUP) da ke Kwalejin Kimiyya ta Tarayya na Ekowe a Jihar Bayelsa, ta umarci mambobinta da su shiga yajin aikin sai baba-ta-gani daga ranar Litinin, saboda rashin aiwatar da ƙarin matsayi da alawus-alawus na koyarwa da kuma rashin kyawun yanayin aiki.

An bayyana hakan ne a wata sanarwa da shugaban kungiyar, Comrade Agada Franklin da babban sakataren kungiyar Justin Ikirigo suka bai wa manema labarai a Yenagoa, babban birnin jihar Bayelsa kamar yadda Jaridar Daily Trust ta ruwaito.

Kungiyar ta ce ta ɗauki matakin shiga yajin aikin ne a wani taron gaggawa da ta gudanar kan wasu batutuwa da ke da illa ga mambobin kungiyar.

Sanarwar ta sake bayyana cewa shiga yajin aikin ba makawa saboda kungiyar ta taɓa dakatar da yajin aikin gargaɗi a ranar 31 ga watan Agustan 2022, sannan ta fitar da tunatarwa a ranakun 6 ga Disamba, 2022 da 10 ga Maris, 2023.

nigeria peace corps

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp