fidelitybank

Kungiyar kwadago za ta tsayar da matsaya a kan tsunduma yajin aiki

Date:

Kungiyar Kwadago NLC, za ta gudanar da wani taron gaggawa na majalisar zartarwa ta kasa game da shirin da take yi na shiga yajin aikin sai baba ta gani.

Wannan matakin ya biyo bayan cikar wa’adin kwanaki 21 da ƙungiyar ta bai wa gwamnati don biya musu buƙatu.

A cikin wata takardar gayyata da ta tura wa manema labaru a yau Talata, NLC ta ce za ta gana da manema labarun a ranar ta yau domin tabbatar masu da matsayar da ta cimma.

Ƙungiyar dai a baya ta shirya yajin aikin gama-gari da ta gudanar a ranakun 5 da 6 ga watan Satumba, saboda tsadar rayuwar da ƙasar ta shiga sakamakon cire tallafin man da shugaba Bola Tinubu ya yi.

Bugu da kari, kimanin wata guda da ya gabata, ƙungiyar ƙwadagon sun shiga yajin aikin don magance irin matsalolin da suka shafi tsadar rayuwa, sai dai daga bisani suka dakatar da yajin aikin bayan tattaunawa da shugaba Bola Tinubu.

legit news 
nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp