fidelitybank

Kungiyar Kwadago ku kara ba ni lokaci – Tinubu

Date:

Shugaban kasa Bola Tinubu, ya yi kira ga kungiyoyin kwadago da su kara ba shi lokaci don duba koke-kokensu kafin fara yajin aikin da suke shiryawa ta fadin kasar.

Hakan dai na zuwa ne a daidai lokacin da alamu ke nuna cewa Gwamnatin Tarayya na iya aiwatar da umarnin kotu na hana kungiyoyin kwadagon shiga yajin aikin saboda janye tallafin man fetur a watan Mayu idan har kungiyar ta tabbatar da barazanar fara yajin aiki a ranar 2 ga watan Agusta.

Kakakin Majalisar Wakilai Tajudeen Abbas, ya bayyana rokon da Tinubu ya yi ga menema labarai a fadar gwamnatin jihar bayan da ya jagoranci wasu jami’an majalisar domin su yi wa shugaban kasa bayanin sakamakon zaman da suka yi da kungiyar Likitoci ta kasa, wadda ta shelanta yajin aikin a fadin kasar.

Abbas ya ce, Tinubu ya roki cewa kasancewar sa sabo a kan muƙamin, yana bukatar lokaci domin tantance batutuwan da ma’aikata suka gabatar a kai wanda har yanzu ba a yi masa bayani ba.

“Har yanzu Tinubu sabo ne a muÆ™aminsa. Mun roÆ™e su don Allah su ba shi lokaci kadan.”

“Abubuwan da Æ´an Æ™ungiyar suka ambata, bai san su ba, har yanzu ba a yi masa bayanin duk wadannan batutuwa ba.”

“An karkatar da hankali ne sosai kan yadda za a hanzarta bin diddigin ayyukan da za su kawo taimako, musamman a kan jigilar jama’a, da rage tashin farashin sufuri.”

A ranar Larabar da ta gabata ne ƙungiyar ƙwadago ta bayyana shirin fara yajin aikin gargadi na kwanaki bakwai daga 2 ga watan Agustan 2023.

bbc news 
nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp