fidelitybank

Kungiyar kare hakkin bil adama ta zargi gwamnati wajen boye harin bam din Kaduna

Date:

Kungiyar kare haƙƙin dan adam ta Amnesty International a Najeriya, ta zargi gwamnatin ƙasar da ƙoƙarin yin rufa-rufa, wajen ɓoye ɓarnan da aka samu yayin harin da rundunar sojin ƙasar ta kai garin Tudun Biri, da ke karamar hukumar Igabi a jihar Kaduna, da ya janyo asarar rayuka da dama.

A cewar Amnesty International, bincikenta ya gano yadda aka binne sama da mutum 70 a daya daga cikin kaburbura biyu da aka haƙa don binne mutanen.

A hirarsa da BBC, Malam Isah Sanusi, wanda shine daraktan kungiyar ta Amnesty International a Najeriya ya ce irin wannan hari ya sha faruwa a ƙasar inda ya yi misali da harin da aka kai kan wasu makiyaya a Doma da ke Nassarawa.

Ya ce gwamnati ta yi alƙawarin bincike kan al’amarin amma har yanzu ba a ga komai ba.

Amnesty ta ce ya kamata a yi bincike saboda hakan zai taimaki su kansu sojojin saboda “su kansu sun nuna ba su ji daɗin abin ba.”

punch news paper today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp