fidelitybank

Kungiyar ƴan Jaridu ta sabon shugaban ta na ƙasa

Date:

Alhassan Yahaya, mataimakin shugaban kungiyar ‘yan jarida ta kasa (NUJ), ya zama sabon shugaban kungiyar na kasa.

Ya lashe zaben ne da kuri’u 436, inda ya doke Dele Atunbi, Ma’ajin Kasa mai barin gado, wanda ya samu kuri’u 97, da Garba Muhammad, wanda ya samu kuri’u 39.

Wakilai 602 daga shiyyoyin Najeriya shida da suka hada da babban birnin tarayya, sun hallara a Owerri, babban birnin jihar Imo, domin zaben sabon shugaban kungiyar ‘yan jarida ta Najeriya (NUJ).

Wannan sabon shugabancin zai tafiyar da harkokin kungiyar na tsawon shekaru uku masu zuwa.

Nasarar Yahaya ta zama sabon babi ga NUJ, kuma ana sa ran zai jagoranci kungiyar wajen inganta jin dadin ‘yan jarida da kuma kiyaye ka’idojin aikin jarida na gari.

Tun da farko Comrade Christopher Isiguzo, shugaban NUJ mai barin gado na kasa, ya bada tabbacin mika mulki cikin kwanciyar hankali, inda ya bayyana cewa ba zai tsoma baki a harkokin tafiyar da sabbin shugabannin ba.

latest news in nigeria today 2022

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp