fidelitybank

Kundin adana ababen bajinta ya karrama dan jihar Yobe bayan ya dauki hotuna 897 cikin sa’a guda

Date:

Kundin Adana Abubuwan Bajinta na Duniya, ‘Guinness World Record ‘ ya karrama wani ɗan Najeriya, Saidu Abdulrahman saboda ɗaukar ƙananan hotuna masu yawa cikin sa’a guda.

A ranar Laraba ne wakilan kundin suka gabatar da lambar karramawar ga gwamnan jihar Yobe Mai Mala Buni a gidan gwamnatin jihar da ke Damaturu.

Saidu Abdulrahman ya samu wannan bajinta ne a shekarar da ta gabata, bayan da ya ɗauki ƙananan hotuna 897 a cikin mintuna 60.

Gwamnan Mai Mala Buni ya ce yana alfahari da bajintar matashin ɗan jihar, wanda ya ce yana fatan hakan zai zaburar da matasan jihar.

Ya kuma ƙarfafa wa matashin gwiwa ya ci gaba da aiwatar da abin da yake yi domin ƙarfafa wa sauran matasa.

breaking news in nigeria today 2021

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp